iqna

IQNA

IQNA - Masallacin Abdullahi bin Abbas, fitaccen malamin fikihu kuma sahabin Manzon Allah (SAW) da ke birnin Taif na ci gaba da mayar da shi a wani mataki na uku na aikin raya masallatai masu dimbin tarihi a kasar Saudiyya.
Lambar Labari: 3493814    Ranar Watsawa : 2025/09/03

Tehran (IQNA) masallacin Fatima Zahra (AS) a kasar Kuwait yana daya daga cikin fitattun masallatai na yankin yammacin Asia a halin yanzu.
Lambar Labari: 3485650    Ranar Watsawa : 2021/02/14